sunayen aljanu
Ga. sunayan wasu Aljanu
? ? 1, JINNUL ASHIQ – Aljanin Soyayya. Wanda
yake shiga mutum ya hanashi Samun aure. Ko
kuma ya raba auren in akwai shi. 2. JINNUL
GAWWAS – Aljanin Ruwa. 3. JINNUT TAYYAR –
Aljani mai fuka-fukai mai tashi kamar tsuntsu. 4.
KHADIMUL HAMMAM – Aljanin bandaki (Sarkin
Qazamai). 5. JINNUL MAQABIR – Aljanin
Makabarta, ko kuma Fatalwa. 6. ‘AMIRUL BAITI
– Aljanin gida. (‘Dan Gwai-gwai). 7. JINNUL
JALBI WAT-TAHDHEER – Aljanin da matsafa
suke amfani dashi domin satar kudaden Mutane,
ko kuma daukar abu daga wani wajen zuwa wani
wajen. 8. JINNUL ATFAL – Jinjirin Aljanu, shine
wanda yake shiga jikin Qananan yara. 9. JINNUL
LAMSAH : Aljani mai shanye jikin ‘Dan Adam. 10.
JINNUT TABADDUL – Aljanin da yakan dawo
yaro bayan ya Tsufa. 11.JINNUN FILUSUF –
Aljani mai ilimi wanda ya riga ya karanci
halayyar ‘yan Adam. 12. JINNUL KAMIL – Aljanin
da yakan shiga jikin ‘Dan Adam, yana cutar da
Dan Adam sosai amma ba ya barin wata alama
wacce za’a ganeshi. 13. JINNUL QAREEN –
Shine nau’in Aljanin nan wanda yake jikin kowa
da kowa. Dukkan mutane suna dashi. 14.
KHADIMUS SIHRI – Aljanin da yawancin bokaye
da matsafa suke turoshi domin kashewa ko
haukatar da ‘Yan Adam. Kowanne daga cikin
wadannan yana da alamomin da muke ganeshi,
da kuma bambanci tsakaninsa dsa waninsa.
Kuma kowanne daga cikinsu akwai irin ayoyin da
suka fi Konashi. Kuma akwai irin nau’in Maganin
da yafi tasiri akansa. Insha Allahu nan gaba
zamuyi bayani dalla-dalla. ? ? ?
Allah kakare dukkan musulmai daga Sharron
mutum da shedanun Aljanu Albarkar. ANNABI
MUHAMMADU s.a.w

0 Response to "sunayen aljanu"
Post a Comment