Rundunar sojin sama sun tare wata harin Boko Haram

– Hukumar sojin saman Najeriya ta kawar
da wata harin da Boko Haram ta kawo ma
sojin kasa
– Kana jiragen yakin sama sun kai hare-
hare dare da rana
Jirgin yakin saman rundunar sojin saman
Najeriya ta kawar da wata harin da yan
kungiyar Boko Haram suka kai wa rundunar
sojin kasa a Kangarwa a jihar Barno.
Ayodele Famuyiwa, kakakin rundunar sojin
saman, ya bayyana hakan ne a wata jawabi
a ranan litinin, 7 ga wtan Nuwamba.
Jawabin tace: “Bayan jirgin yakin sama ta
kawar da wata harin yan boko haram, an aika
jirgin leken asiri ta taimakwa rundanar sojin
kasa wajen gano inda yan ta’addan suke.
Farnakin da aka fara misalign kar 5 na yamma
zuwa karfe 7:15 na dare kafin aka samu kawar
da su ga ba daya.”
Famuyiwa yace, kafin wannan m a
Kangarwa, rundunar ta kai wasu hare-hare a
ranan 6 ga watan Nuwamba.
Ya kara da cewa an kai hare-hare Kashimeri,
Tumbu Gini, chukugudu da su wurare inda
suka kai hari Bama. An samu labarin cewa
na birne wannan jarimin oa Lt Col Abu Ali a
Abuja.

SUBSCRIBE TO OUR NEWSLETTER

0 Response to "Rundunar sojin sama sun tare wata harin Boko Haram"

Post a Comment