Matar da ta raba abinci a jahar Legas ta zamo tauraruwa

Hoton wannan matar ya watsu a dandalin
sadarwa bayan raba abinci da tayi ga
marasa galihu mazauna Legas.
Hoton da aka saka a Instagram na matar
tana raba ma mutane abinci a kwanon da in
anci abinci ake yadda wa inda a kaga
mutanen sun bi layi dan samun naso rabon.
Lokacin da ake tambayar ta dalilin yin haka
sai tace” wani ya tambaye ta dan me take
bada abinci kyauta a wannan yanayin da
muke na rashin kudi da tsadar rayuwa, sai
tayi murmushi tace a kiyama ba wani abu
talauci ko tsadar rayuwa.
Hoton matar ya watsu sosai inda mutane da
dama suke ta yabon ta kuma da kuma yi
mata addu’a kan halayen ta kyawawa.

SUBSCRIBE TO OUR NEWSLETTER

0 Response to "Matar da ta raba abinci a jahar Legas ta zamo tauraruwa"

Post a Comment