Mun fara karanta labarin Hikayata

Mun fara karanta labarin Hikayata
A wannan makon muke fara karanto muku
gajerun labarai uku da suka yi nasarar lashe
gasar BBC Hausa ta farko ta rubutun kagaggen
labari ta mata zalla da ma wasu 12 da suka
cancanci yabo.
Alkalan gasar ne dai suka zabo
wadannan
labaran daga cikin 21 da suka tantance, bayan
sun fitar da ukun da suka yi fice.
A yau za mu fara ne da labarin da ya zo na
daya, wato Sansanin 'Yan Gudun Hijira, wanda za
ku ji shi daga bakin wadda ta rubuta shi, A'isha
Muhammad Sabitu:

SUBSCRIBE TO OUR NEWSLETTER

0 Response to "Mun fara karanta labarin Hikayata"

Post a Comment