wannan yarinyar wacce ta kammala makarantar ta ta bayyana ir
Wannan yarinyar wacce ta kammala
makarunta, mai suna Olufunmilalo Iwajero,
ta bayyana darasin data dauka a lokacin da
take gudanar da karatun ta tare da kuma
hanyar data bi ta zama abin da ta zama a
yanzu.
Ta samu takardar karatun likita dakuma
harkar fida a shekarar 2008. A shekarun ta
takwas da tayi tana karatun nata. Ta
fuskanci matsaloli da dama a lokacin wanda
daga cikin matsalolin harda mutuwar
mahaifiyar ta. Wanda ta bayyana cewar ta
jure abubuwa da yawan gaske.
Haka kuma t bayyana harkar kasuwancin ta
alokacin, wannan ta nuna cewar yana tafiya
ba laifi. Haka kuma a cewar ta, itace CEO ta
wani wajen dake harkar kayan sawa wanda
yake kokarin habaka. Wanda ya bayyana
rashin jin dadin ta.
Yanzu da yake ta samu damar karantar ilimin
likitanci, Olufunmilalo ta sanya hotuna tare
da bayyanan kwarin gwiwa ga sauran
mutane. Inda ta bayyana a shafinta na face
book cewar, zaka iya zama duk abin da
kakeso ka zama, kawai abinda ya kamata
kayi shine ka yarda dacewar kanaso ka
zama kawai, a matsayinka na matashi ko
matashiya to babu shakka zaka zama abinda
na zama a rayuwar ka.
Wani irin bayyani kake dashi da kuma sakon
taya murna ga wannan matashiyar likitan?

0 Response to "wannan yarinyar wacce ta kammala makarantar ta ta bayyana ir"
Post a Comment